ha_tq/ezk/33/21.md

117 B

Wane saƙo ne ɗan gudun hijira ya kawo ma Ezekiyel?

Ɗan gudun hijira ya kawo saƙo cewa an ci birnin Yerusalem.