ha_tq/ezk/33/14.md

153 B

Me Yahweh yace zai faru ga mugun da ya tuba ya kuma aikata adalci da gaskiya?

Yahweh yace mugun da ya tuba ya kuma aikata adalci da gaskiya zai rayu.