ha_tq/ezk/33/01.md

335 B

Menene mai tsaro yayi wa mutanen ƙasar?

Mai tsaro yaga takobi na zuwa ga ƙasar, sai ya hura ƙahon sa don ya faɗakar da mutane.

Me zai faru in mutane basu maida hankali ga mai tsaro ba?

Idan mutanen suka ji ƙarar ƙaho amma ba su mayar da hankali ba, takobi zai zo ya kashe su, to kowanne ɗayansu alhakin jininsa na kansa.