ha_tq/ezk/32/31.md

128 B

A lahira, me zai ta'azantar da Fir'auna?

A lahira, Fir'auna zai karfafa game da dukkan bayin sa waɗanda aka kashe da takobi