ha_tq/ezk/32/17.md

157 B

A ina za a wurga bayin Masar da 'ya'ya mata masu daraja na al'ummai?

Za a wurga su zuwa cikin ƙarƙashin ƙasa tare da waɗanda suka gangara cikin rami.