ha_tq/ezk/32/15.md

130 B

Me mutanen Masar zasu sani a lokacin da aka kawo musu hari aka hallaka su kuma?

Mutanen Masar zasu sani Ubangiji shine Yahweh.