Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya daga makoki domin Fir'auna.
Yahweh ya kwatanta Fir'auna da ɗan zaki da kuma dodon ruwa.