ha_tq/ezk/31/17.md

255 B

Me ya faru da ƙasashen da suke zama a ƙarkashin babbar sidan Asiriya?

Waɗannan ƙasashen dasuke ƙarkashin inuwan Asiriya zasu tafi lahira suma.

Wanene Yahweh ya furta za a kawo ga ƙasa?

Yahweh ya furta Fir'auna da bayin sa za a kawo su ƙasa.