Isra'ila zasu zauna lafiya, su gina gidaje, su shuka gonar inabi a ƙasar da Yahweh zai ba bawan sa Yakubu.