Yahweh yace zai aiko da annoba da jini a titunan ta.
Mutanen da ke kewaye da Isra'ila suna kama da sarƙaƙiya da ƙaya mai azaba.