Sarkin Taya a da yana bisa tsauni mai tsarki na Allah a matsayin kerubim da aka shafe domin tsaron 'yan adam.
Daga baya an samu rashin adalci a ckin sarkin Taya.