ha_tq/ezk/28/11.md

235 B

Yaya Yahweh yace shugaban Taya yake a da?

Yahweh yace sarkin taya da misalin kammala ne, cike da hikima, da kammalanlen kyau.

Bisa ga Yahweh, ina sarkin Taya yake lokacin da aka halicce shi?

Sarkin Taya yana Iden, lambun Allah.