Me sarakunan bakin teku zasu yi a yayin da suka ga hallakarwan Taya?
sarakunan bakin teku zasu yi rawar jiki mai ban razana a yayin da suka ga hallakarwan Taya
Yaushe Yahweh yace Taya zata sake kasancewa?
Yahweh yace Taya baza ta ƙara kasancewa ba har abada.