ha_tq/ezk/27/26.md

142 B

Me Yahweh yace zai faru da dukiyar Taya a ranar da aka hallakata?

Yahweh yace dukiyar Taya zasu faɗa cikin zurfin teku a ranar hallakata.