ha_tq/ezk/27/16.md

148 B

A waɗanne kayayyaki ne Yahuda da Isra'ila suke kasuwanci da Taya?

Yahuda da Isra'ila suna kasuwancin alkama, gero, zuma, mai, da ƙăro da ita.