ha_tq/ezk/27/01.md

200 B

Wane kasuwanci ne Taya tayi suna a yi?

Mutanen Taya sun yi suna wajen kasuwancin mutane zuwa tsibirai da yawa.

Me Taya tace game da kanta?

Taya tace game da kanta ita kammalalliya ce mai kyau.