ha_tq/ezk/26/19.md

194 B

Zuwa ina Yahweh yake za a kai Taya?

Yahweh yace za a kai mutanen Taya zuwa cikin rami.

Bisa ga faɗar Yahweh, a yaushe za a samu Taya?

Bisa ga faɗar Yahweh, ba za a ƙara samun Taya ba.