ha_tq/ezk/26/15.md

224 B

Me yarimai na bakin teku zasu yi a sa'adda suka ga babbar kisan da ya auko ma Taya?

Yarimai na bakin kogi zasu sauko daga mulkokin su, su tuɓe tufafinsu, su jefar da rigunansu masu ado, su zauna a ƙasa suna rawar jiki.