ha_tq/ezk/26/01.md

113 B

Me mutanen Taya suka ce ǧaba da Yerusalem?

Mutanen Taya sun ce zasu cika a yayin da Yerusalem ta zama kango.