ha_tq/ezk/25/15.md

218 B

Me Filistiyawa suka yi ǧaba da gidan Yahuda?

Filistiyawa sun ɗauki fansa da reni ǧaba da gidan Yahuda.

Me Yahweh zai yi wa Filistiyawa don abun da suka aikata ga gidan Yahuda?

Yahweh zai hallaka Filistiyawa.