ha_tq/ezk/25/12.md

205 B

Me Idom tayi ǧaba da gidanYahuda?

Idom ta ɗauki fansa ǧaba da gidan Yahuda.

Me Yahweh zai yi ma Idom saboda abun da ta yi ma gidan Yahuda?

Yahweh zai hallakar da dukan mutane da dabbobi na Idom.