Me Mowab da Siya suka ce a lokacin da Yahuda taje bauta?
Lokacin da gidan Yahuda suka je bauta, Mowab da Siya sunce gidan Yahuda na kama da kowace al'umma.
Menene baza a ƙara tunawa ba a cikin al'ummai?
Ba za a ƙara tuna mutanen Ammon a cikin al'ummai ba.