ha_tq/ezk/25/03.md

314 B

Me mutanen Ammon suka yi a lokacin da aka ɓata haikali aka kuma kai Yahuda bauta?

Lokacin da aka ɓata haikali aka kuma kai Yahuda bauta, mutanen Ammon sunce, "Aha!"

Me Yahweh zai yi wa mutanen Ammon saboda abun da suka ce a lokacin da aka kai Yahuda bauta?

Yahweh zai bada mutanen Ammon ga mutanen gabas.