Me Yahweh yace zai faru a ranar da za a kwace haikalin?
Yahweh yace a ranar da aka kwace haikali ɗan gudun hijira zai kawo ma Ezekiyel labarin.
A ranar da za a kwace haikalin me mutanen Yerusalem zasu sani?
A ranar da aka kwace haikalin mutanen Yerusalem zasu sani Ubangiji shine Yahweh.