ha_tq/ezk/24/22.md

229 B

Me mutanen Yerusalem zasu yi a lokacin da suka sha hasarar su?

Mutanen zasu yi kamar yadda Ezekiyel yayi, baza su yi makoki ko kuka ba.

Me Ezekiel ya zama ga mutanen Yerusalem?

Ezekiyel ya zama alama ga mutanen Yerusalem.