Yahweh yace muradin idanun jama'ar shine su ƙazamtar da haikali, don haka 'ya'yan su maza da mata zasu faɗi ta takobi.