Yahweh yace zai ɗauke matar Ezekiyel daga gare shi.
Yahweh yace wa Ezekiyel kada yayi makoki ko kuka don rashin matar sa.