ha_tq/ezk/24/14.md

123 B

Bisa ga Yahweh, da me za a hukunta mutanen Yerusalem?

Za a hukunta mutanen Yerusalem bisa ga hanyoyin su da ayyukan su.