ha_tq/ezk/24/06.md

109 B

Menene damuwar tukunyar Yerusalem da ba zai fita ba?

Tukunyar Yerusalem tana da tsatsa da ba zai fita ba.