ha_tq/ezk/22/30.md

165 B

Me Yahweh ya nema amma bai samu ba?

Yahweh ya nemi mutum ɗaya a cikin su wanda zai gina ganuwa, ya tsaya a gabasa a cikin tsagar domin ƙasar, amma bai samu ba.