A misalin, Yahweh ya kwatanta Isra'ila da yamutsattsu.
Yahweh yace zai tara yamutsattsun a tsakiyar Yerusalem.