Mazaje na aikata zunubi da matan makwabtansu, suna ƙazantar da matan 'ya'yan su, suna kuma ɓata 'yan 'uwansu mata.