ha_tq/ezk/22/04.md

275 B

Waɗanne zunubi biyu ne Yahweh ya kira da suka sa birnin ya zama birnin laifi?

Birnin na da laifin jinin da ta zubar, kuma ta zama ƙazantacciya don gumakan da suka yi.

Me birnin za ta maimaita bayan hukuncin Yahweh akanta?

Maimaitawar zai zama ko ina birnin ruɗani.