ha_tq/ezk/22/01.md

107 B

Wane suna Yahweh ya ba birnin Yerusalem da yake hukuntawa?

Yahweh ya kira birnin Yerusalem birnin Jini.