ha_tq/ezk/21/25.md

311 B

Me Yahweh yace wa mugun mai mulkin Isra'ila yayi, kuma don me?

Yahweh ya gayawa mugun sarkin Isra'ila ya cire rawanin sa da kambin sa, saboda kambin ba zai dawwamaba.

Yaushe Yahweh yace zai mayar da kambi a Isra'ila?

Yahweh yace zai mayar da kambi a Isra'ila a lokacin da wanda ke da ikon mayarwa ya zo.