ha_tq/ezk/21/21.md

258 B

Ta yaya sarkin babila zai san hanyar da zai bi?

Sarkin Babila zai samu annabci daga tsăfi don ya san hanyar da zai bi.

Da me Sarkin Babila zai zargi Isra'ila don ya yaƙe ta?

Sarkin Babila zai zargi Isra'ila da karya yarjejeniyar su don ya yaƙe ta.