ha_tq/ezk/20/45.md

120 B

Wane furci ne Yahweh yayi game da kurmin Nageb?

Yahweh yace zai kunna wuta da zata cinye komai daga kudu zuwa arewa.