Bayan da Yahweh ya tattaro gidan Isra'ila a dutsen sa mai tsarki, Isra'ila zasu nuna Yahweh a matsayin mai tsarki a gaban al'ummai.