ha_tq/ezk/20/33.md

177 B

Me Yahweh yace zai yi wa jama'ar Isra'ila domin ya hukunta su fuska da fuska?

Yahweh yace zai tattaro jama'ar Isra'ila daga ƙasashe inda aka warwatsa su, zuwa jejin mutane.