ha_tq/ezk/20/30.md

240 B

Me jama'ar Isra'ila ke yi da 'ya'yan su?

Jama'ar Isra'ila na sa 'ya'yan su bi ta cikin wuta.

Wane tunani ne ke cikin zuciyar jama'ar Isra'ila?

Jama'ar Isra'ila suna tunanin su zama kamar sauran al'ummai, su bauta wa katako da dutse.