ha_tq/ezk/20/21.md

303 B

Yaya 'ya'ya maza da mata suka yi da Yahweh ya umurce su su yi tafiya bisa ga farillan sa?

'Ya'ya maza da mata sun yi tawaye ga Yahweh basu kuma kiyaye farillan sa ba.

Menene Yahweh ya ce ma jama'a zasu iya yi in sun kiyaye farillan sa?

Yahweh ya ce ma jama'a zasu rayu in sun kiyaye farillan sa.