ha_tq/ezk/20/13.md

265 B

Yaya jama'ar Isra'ila suka yi da abun da Yahweh ya basu a jeji?

Jama'ar sun yi tawaye ga Yahweh basu kuma kiyaye farillan sa ba.

Menene Yahweh ya ce ma jama'a zasu iya yi in sun kiyaye farillan sa?

Yahweh ya ce ma jama'a zasu rayu in sun kiyaye farillan sa.