Yahweh ya basu farillan sa, da ka'idodin sa da kuma asabatai.
Yahweh ya ce ma jama'a zasu rayu in sun kiyaye farillan sa.