An tumbuƙe kuringar inabin, aka jefar da ita ƙasa, iskar gabas kuwa ta busar da ita.
Kuringar tana a busasshiyar ƙasar hamada.