ha_tq/ezk/19/01.md

337 B

Me aka cewa Ezekiyel ya tayar sama?

An gaya wa Ezekiyel ya tayar da makoki a kan shugabanin Isra'ila

A misalin zakuna, menen daya daga 'ya'yan zakunan ya koya yi?

Ɗaya daga cikin 'ya'yan zakin ya koyi yage naman mutane.

Da al'ummai suka ji labarin ɗan zakin me suka yi?

Al'ummai sun kama shi da tarko suka jashi zuwa Masar.