Yahweh yace zai shar'anta kowane mutum bisa ga hanyar mutumin.
Yahweh ya kira gidan Isra'ila su tuba su kuma juya su bar zunuban su.