ha_tq/ezk/18/24.md

177 B

Me Yahweh yace zai faru ga adalin da ya juya ga aikata zunubi da mugunta?

Yahweh yace adalin da ya juya ga aikata zunubi da mugunta zai mutu a cikin unuban da yake aikatawa.