ha_tq/ezk/18/12.md

148 B

Idan adali nada Ɗa wanda ke cin zalin matalauta da masu buƙata, me Yahweh yace zai faru da shi?

Yahweh yace yaron marar adalci ba zai rayu ba.