ha_tq/ezk/18/07.md

347 B

Wa mai adalci ke taimako?

Mai adalci yana bada abincin sa ga masu yunwa, yana kuma rufe tsirancin marasa tufafi.

Akan me mai adalcin yakan yi tafiya, yake kuma kiyaye wa?

Mai adalci yana tafiya bisa ga dokokin Yahweh yana kuma kiyaye farillan Yahweh.

Me Yahweh ya furta zai faru ga mai adalci?

Yahweh ya furta cewa mai adalci zai rayu.