Yahweh yace zai dasa ressan a tsauni mai tsayi.
Ressan da Yahweh ya dasa zai zama itacen sida mai girma inda tsuntsaye masu fiffike zasu zauna.